IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan makon maulidin na Ka'aba, an fara taron kasa da kasa na kur'ani a farfajiyar haramin Imam Ali (a.s.) da ke Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3490509 Ranar Watsawa : 2024/01/21
Tehran (IQNA) an kayata hubbaren Amirul Muminin Ali (AS) domin zagayowar lokacin Ghadir.
Lambar Labari: 3485062 Ranar Watsawa : 2020/08/06
A Yau Ne Ghadir A Iraki
Bangaren kasa da kasa, ya ne aka gudanar da tarukan idin Ghadir a kasar Iraki inda dubban masoya ahlul bait (AS) suka taru a hubbaren Imam (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3481881 Ranar Watsawa : 2017/09/10
Lambar Labari: 3480548 Ranar Watsawa : 2016/06/25